1 Kings 12:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Sarki Rehobowam ya nemi shawarar dattawa waษanda suka yi wa mahaifinsa Solomon, hidima a kwanakinsa. Ya ce, โWace shawara ce za ku ba ni don in amsa wa waษannan mutane?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ุฑูููฐูููุงูุจููุงูููู
ู ููููููฐู
ู ุดูููุฑูุฑู ฺููุงฺูขฺูขูููู ู
ูุฐููู ุฏู ุณููููู ููุจูุงุจูููุณู ุณูููููู
ููฐูู ุญูุฏูู
ู ูููุงูููุซููู ุฏู ููููููฐุฏู ุฑูููุ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซููุซูููฐ ุดูููุฑูุง ุฐูุงูู ุจูุงูู ุฏููุงูู ุงููููู
ูุณู ููู
ูุชูููููฐูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki Rehobowam kuwa ya nemi shawara daga wurin dattawa, waษanda suka bauta wa tsohonsa, Sulemanu, lokacin da yake da rai. Ya ce musu, โWace shawara za ku ba ni don in amsa wa mutanen nan?โ