1 Kings 12:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka amsa, “In a yau za ka zama bawan waɗannan mutane, ka kuma yi musu hidima, ka ba su amsa mai kyau, kullum za su kasance bayinka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَثٜىٰ مَسَ «عِدَنْ يَوْ كَنَ سُواْ كَيِ وَمُتَنٜىٰنَّنْ حِدِمَ، كَكُمَيِ مُسُ عَيْكِ، سَيْ كَأَمْسَ مُسُ دَ مَغَنَ مَيْݣَوْ، سُو كُوَ ذَاسُ ذَمَ بَايِنْكَ مَاسُ أَمِنْثِ حَرْ أَبَدَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ce masa, “Idan za ka zama mai lura da jama'an nan yau, ka bauta musu, sai ka yi musu magana da kyau, su kuwa za su zama talakawanka har abada.”