1 Kings 12:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Rehobowam ya ƙi shawarar da dattawan suka ba shi, sai ya nemi shawarar matasa waɗanda suka yi girma tare, waɗanda kuma suke masa hidima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا رٜىٰهُواْبُواْوَمْ يَڧِ شَوَرَرْ دَ ڟُواْڢَڢِّنْ مَذَنَّنْ سُكَ بَاشِ، سَيْ يَبِے شَوَرَرْ سَمَارِنْ دَ سُكَيِ غِرْمَ تَرٜىٰ دَشِ، وَطَنْدَ يَنْذُ سُونٜىٰ سُكٜىٰ بَاشِ شَوَرَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya yi watsi da shawarar da dattawan suka ba shi, sai ya nemi shawara daga wurin matasa, tsararsa.