1 Kings 12:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya tambaye su, โMece ce shawararku? Yaya za mu amsa wa waษannan mutane masu cewa, โKa sassauta nauyin da mahaifinka ya sa a kanmuโ?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซููุซูููฐ ุดูููุฑูุง ุฐูุงูู ุจูุงูู ุฏููุงูู ู
ูุงููู
ูุณูุง ููู
ูุชูููููฐููููู ููุทูููุฏู ุณูููุซูููฐ ู
ูููุ โนููุณฺูููงฺูงู ู
ููู ูููููููู ุบูููโุบูู
ูููฐูู ุจูุงุจููููู ููููุฏู ููุฏููููููฐู
ูโบุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce musu, โWace shawara za ku ba ni don in amsa wa mutanen nan da suka roฦe ni wai in rage musu nawayar da tsohona ya aza musu?โ