1 Kings 13:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bisa ga umarnin Ubangiji, sai wani mutumin Allah ya zo daga Yahuda zuwa Betel, yayinda Yerobowam yake tsaye kusa da bagade don yฤ miฦa hadaya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ููููฐุฑููุงูุจููุงูููู
ู ูููู ฺูููููฐ ููุณูุฏู ุจูุบูุฏูููฐ ุฐููู ฺงููุงููู ุชูุฑูุงุฑูููฐุ ุณูููุบูุงุดูุ ูููู ู
ูุชูู
ููู ุงูููููู ุฏูุบู ูููููุฏู ููุฐููุงู ุจูููฐุชูููฐูู ุจูุณูุบู ุนูู
ูุฑููููู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bisa ga umarnin Ubangiji, sai ga annabi ya fito daga Yahuza zuwa Betel. Yerobowam kuwa yana tsaye kusa da bagaden don ya ฦona turare.