1 Kings 13:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mahaifinsu ya tambaye su ya ce, “Wace hanya ce ya bi?” Sai ’ya’yansa suka nuna masa hanyar da mutumin Allah daga Yahuda ya bi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بَابَنْسُ يَثٜىٰ مُسُ «إِنَا نٜىٰ يَبِے؟» یَیَنْ كُوَ سُكَ نُونَ مَسَ عِنْدَ مُتُمِنْ اللَّهْ يَبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tsohon annabin ya tambaye su, “Wace hanya ya bi?” Su kuwa suka nuna masa hanyar.