1 Kings 13:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An faɗa mini ta wurin maganar Ubangiji, ‘Kada ka ci abinci, ko ka sha ruwa a can, ko ka koma ta hanyar da ka zo.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ مِنِ، ‹بَذَاكَثِ عَبِنْثِ كُواْ كَشَا ضُوَ أَوُرِنْبَ؞ بَذَاكَ كُمَ كُواْمَ تَهَنْيَرْدَ كَبِبَ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
gama Ubangiji ya ce mini kada in ci abinci, ko in sha ruwa a can, ko in koma ta hanyar da na zo.”