1 Kings 13:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda suke zaune a teburi, sai maganar Ubangiji ta zo wa tsohon annabin da ya dawo da mutumin Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุซููู ุนูุจูููุซู ุณููู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุชูุฐููุงู ฺููููุงููููุงูู ุงูููููุจูููุฏู ูููููุงูู
ูุฑูุฏู ู
ูุชูู
ููู ุงูููููู ูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suke zaune wurin ci, sai maganar Ubangiji ta zo ga tsohon annabin da ya komar da annabin Allah,