1 Kings 13:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka dawo ka ci abinci, ka kuma sha ruwa a wurin da na faษa maka kada ka ci, ko ka sha. Saboda haka ba za a binne jikinka a kabarin kakanninka ba.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููุงูู
ู ููุฑูููููู ุญูุฑู ููุซู ุนูุจูููุซู ููููู
ู ุดูุง ุถููู ุนูููุฏู ุนูููุซูููฐ ู
ูููุ โนููุฏู ููุซู ุนูุจูููุซู ูููุงู ููุดูุง ุถูููุโบ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุจูุฐูุงุนู ุจููููููฐูู ุนูููุจูุฑููู ุฏู ุนููู ุจููููููฐ ููุงูููููููููุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma ka komo, ka ci abinci, ka sha ruwa a wurin da ya ce maka, kada ka ci abinci, ko kuwa ka sha ruwa, saboda haka ba za a binne gawarka a kabarin kakanninka ba.โ โ