1 Kings 13:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da mutumin Allah ya gama ci da sha, sai annabin da ya dawo da shi ya yi wa jakin mutumin Allah shimfiษa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงููููุฏู ู
ูุชูู
ููู ุงูููููู ุฏูุบู ูููููุฏู ููุซู ููุดูุงุ ุณููู ฺููุงููููุงูู ุงูููููุจูููููู ููุทูููุฑูุง ูู ุฌูุงููููุณู ุงููุจููู ุฐูู
ู ุฏููุงูู
ููู ู
ูุชูู
ููู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan da ya ci abinci, ya sha sai tsohon annabin ya ษaura wa jaki shimfiษa don annabin da ya komo da shi.