1 Kings 13:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗansu mutane masu wucewa suka ga an yar da gawar a can, zaki yana tsaye kusa da gawar, sai suka tafi suka ba da labarin a birni inda tsohon annabin nan yake zama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْسُ مَذَنْ دَسُكٜىٰ وُثٜىٰوَ تَهَنْيَرْ سُنْ غَ جِكِنْ مُتُمِنْ اللَّهْ يَنَ ݣُونْثٜىٰ عَكَنْ حَنْيَ، ذَاكِ يَنَ ڟَيٜىٰ كُسَدَشِ؞ دَ سُكَ إِسَ غَرِ عِنْدَ ڟُواْهُوانْ أَنَّبِنْ يَكٜىٰدَ ذَمَ، سُكَ بَادَ لَابَرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane suka wuce, suka ga gawar a kan hanya, da zaki a tsaye kusa da gawar. Suka tafi suka faɗa a birni, inda tsohon annabin nan yake.