1 Kings 13:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da annabin da ya dawo da mutumin Allah ya ji, sai ya ce, โMutumin Allah ne, wanda ya ฦazantar da maganar Ubangiji. Ubangiji ya bashe shi ga zaki, wanda ya yayyage shi ya kuma kashe shi, kamar yadda maganar Ubangiji ta gargaษe shi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ููููููู ฺููุงููููุงูู ุงูููููุจูููููู ุฏู ูููููุงูู
ูุฑู ุฏูุดู ุฏูุบู ุญููููู ููุฌูุ ุณูููููุซูููฐ ยซุงููููุ ููููููู ููููฐ ู
ูุชูู
ููู ุงูููููู ููููุฏู ฺููงููููู ุจูููููู ุฏู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ููููููููฐูู ููุจูุงุฏูุดู ุงูู ุญูููููู ุฐูุงูู ููููุฏู ูููููููุงุบูููฐ ุดู ููููุดูููฐุ ุจูุณูุบู ู
ูุบูููุฑู ุฏู ููููููููฐูู ูููู ู
ูุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da tsohon annabin nan ya ji, sai ya ce, โWannan annabin Allah ne, wanda bai yi biyayya da maganar Ubangiji ba, saboda haka Ubangiji ya bashe shi ga zaki ya yayyage shi, ya kashe shi, kamar yadda Ubangiji ya faษa masa.โ