1 Kings 13:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai annabin ya ce wa ’ya’yansa, “Ku yi wa jakina shimfiɗa.” Sai suka yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْيَثٜىٰ وَیَیَنْسَ مَظَا «كُطَوْرَ وَوَنِ جَاكِ أَبِنْ ذَمَ؞» سُكَ كُوَيِ حَكَنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ce wa 'ya'yansa maza, “Ku ɗaura mini shimfiɗa.” Su kuwa suka ɗaura,