1 Kings 13:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka annabin ya ษauki gawar mutumin Allah, ya shimfiษa shi a kan jaki, ya koma da shi cikin birninsa don yฤ yi makokinsa yฤ kuma binne shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺููุงููููุงูู ุงูููููุจููู ููุทููููู ุฌููููู ู
ูุชูู
ููู ุงูููููู ููููุ ููุณูุง ุนููููู ุฌูุงููููุณูุ ูููููู ุดู ุซููููู ุบูุฑููู ุจูููฐุชูููฐููุ ุฏููุงูู
ููู ูููู ู
ูุณู ู
ููููุงูููุ ููููู
ู ุจููููููฐุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tsohon annabin kuwa ya ษauki gawar ya ษora bisa jakin, ya kawo ta cikin birni, wato Betel, don yin makoki da binnewa.