1 Kings 13:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya kwantar da gawar a kabarinsa, suka yi makoki a kansa, ya kuma ce, “Ayya, abokina!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَبِنّٜىٰشِ ثِكِنْ كَبَرِنْدَ يَغِنَ وَكَنْسَ؞ شِ دَ یَیَنْسَ مَظَا سُكَيِ كُوكَا دَ بَڧِنْ ثِكِ سُنَ ثٜىٰوَ «أَيَّ، طَنْعُوَنَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya binne gawar a kabarinsa, sa'an nan suka yi makoki suna cewa, “Kaito, dan'uwana!”