1 Kings 13:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan an binne shi, sai ya ce wa ’ya’yansa, “Sa’ad da na mutu, ku binne ni a kabarin da aka binne mutumin Allah; ku kwantar da ƙasusuwana kusa da ƙasusuwansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ سُكَ بِنّٜىٰشِ، سَيْ ڟُواْهُوانْ أَنَّبِنْ يَثٜىٰ وَیَیَنْسَ مَظَا «عِدَنْ نَا مُتُ، كُبِنّٜىٰنِ ثِكِنْ كَبَرِ طَيَ دَشِ، كُݣُونْتَرْدَ جِكِينَ كُسَدَ ڧَسُسُوَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan da ya binne shi, sai ya ce wa 'ya'yansa, “Sa'ad da na rasu, sai ku binne ni a kabarin da aka binne annabin nan. Ku ajiye gawata kusa da tasa.