1 Kings 13:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama annabcin da ya yi ta maganar Ubangiji gฤba da bagaden da yake cikin Betel da kuma wuraren sujada a tuddan da suke a biranen Samariya, ba shakka zai cika.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุงูููููุจูุซููู ุฏู ูููู ุชูู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ููุบูุงุจูุงุฏู ุจูุบูุฏูููฐูู ุฏูููููููฐ ุซููููู ุจูููฐุชูููฐูู ุฏู ููู
ู ููุทูููุณู ููุฑูุงุฑูููฐูู ุณูุฌููุฏู ุฏูุณูููููฐ ุนูุจูุฑูููููฐูู ุณูู
ูุฑูููุ ุจูุงุดูููู ุฐูููุซูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama maganar Ubangiji da ya faษa game da bagaden da yake cikin Betel, da masujadai na kan tuddai waษanda suke a garuruwan Samariya, za ta cika.โ