1 Kings 13:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka ma, bagaden ya rabu, tokarsa kuma ya zuba, bisa ga alamar da mutumin Allah ya bayar, ta wurin kalmar Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุง ููุงุจูุฑู ุณููู ุจูุบูุฏูููฐูู ููู
ู ฺููููฐุบูููฐุ ุชููุงูููุฑู ููู
ู ุชูุธูุจู ุนฺูงูุณูุง ุจูุณูุบู ุนูููู
ูุฑู ุฏู ู
ูุชูู
ููู ุงูููููู ููููู ููุจูุงููุฑู ุชูููุฑููู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka rushe bagaden, aka kuma zubar da tokar daga bagaden bisa ga alamar da annabin ya faษa da sunan Ubangiji.