1 Kings 13:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarki ya ce wa mutumin Allah, “Zo gida tare da ni, ka sami wani abu ka ci, zan kuwa yi maka kyauta.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سَرْكِے يَثٜىٰ وَمُتُمِنْ اللَّهْ «كَذُواْ غِدَا تَرٜىٰدَنِ، كَثِ عَبِنْثِ؞ نِے كُمَ ذَنْبَاكَ ݣَوْتَا سَبُواْدَ أَبِنْدَ كَيِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan sarkin ya ce wa annabin, “Zo mu tafi gida don ka shaƙata, zan ba ka lada.”