1 Kings 13:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma mutumin Allah ya amsa wa sarki, โKo da za ka ba rabin mallakarka, ba zan tafi tare da kai ba, ba kuwa zan ci abinci, ko in sha ruwa a can ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูู
ููู ุงูููููู ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซูููุงู ุฏูู
ูุง ุฐูุงููุจูุงูู ุฑูุจููู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูุดูุ ุจูุฐููู ุจููููุจูุ ุจูุฐููู ุดูุง ุถููู ูููุงู ุงููููุซู ุนูุจูููุซู ุงููููุฑูููููู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Annabin kuwa ya ce wa sarki, โKo da za ka ba ni rabin gidanka, ba zan tafi tare da kai ba, ba kuma zan ci abinci ko in sha ruwa a wurin nan ba.