1 Kings 13:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama an umarce ni ta wurin kalmar Ubangiji, aka ce, โKada ka ci abinci, ko ka sha ruwa, ko ka koma ta hanyar da ka zo.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุญูููููููฐ ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐููุ ููุซูููฐ ู
ูููุ โนุจูุฐูุงููุซู ุนูุจูููุซูุ ูููุงู ููุดูุง ุถูููุ ูููุงู ูููููุงูู
ู ุชูููููููุฑูุฏู ููุชฺูขูุจูุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama Ubangiji ya umarce ni da cewa kada in ci abinci, ko in sha ruwa, ko in koma ta hanyar da na zo.โ