1 Kings 14:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shekara ta biyar ta Sarki Rehobowam, Shishak sarkin Masar ya kai wa Urushalima yaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً أَ شٜىٰكَرَا تَبِيَرْ تَمُلْكٍ سَرْكِے رٜىٰهُواْبُواْوَمْ، سَرْكِے شِشَكْ نَ مَصَرْ يَڢَاطَوَ عُرُوشَلِيمَ دَ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A cikin shekara ta biyar ta sarautar sarki Rehobowam, sai Shishak Sarkin Masar ya kai wa Urushalima yaƙi.