1 Kings 14:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sarki Rehobowam ya yi garkuwoyin tagulla ya mayar da su. Ya kuma naɗa waɗannan shugabannin matsara ya sa su aiki a ƙofar zuwa fadan sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ مَيْمَكُوانْسُ سَرْكِے رٜىٰهُواْبُواْوَمْ يَسَاكٜىٰيِنْ وَطَنْسُ غَرْكُوُاْيِ نَڧَرْڢٜىٰنْ تَغُلَّ، سَيْ يَدَنْڧَ أَ حَنُّنْ سُواْجُواْجِنْ دَسُكٜىٰ غَادِنْ ڧُواْڢُواْڢِنْ غِدَنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A maimakonsu kuwa sarki Rehobowam ya yi garkuwoyin tagulla, ya sa a hannun shugabannin masu tsaro waɗanda suke tsaron ƙofar gidan sarki.