1 Kings 14:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk sa’ad da sarki ya tafi wurin haikalin Ubangiji, matsara sukan riƙe garkuwoyinsu, daga baya kuma sai su mai da su ɗakin tsaro.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ لُواْكَثِنْ دَ سَرْكِے ذَاشِ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ، سَيْ سُواْجُواْجِ مَاسُ غَادِ سُطَوْكِ غَرْكُوُاْيِنْ سُبِيشِ دَسُو، بَايَنْ حَكَكُمَ سَيْ سُكُواْمَرْ دَسُو أَطَاكِنْ أَجِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk lokacin da sarki ya shiga Haikalin Ubangiji, sai matsara su ɗauki garkuwoyin, su kuma mayar da su a ɗakin tsaro.