1 Kings 14:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Ubangiji ya ce wa Ahiya, โMatar Yerobowam tana zuwa tฤ tambaye ka game da ษanta, gama yana ciwo, za ka kuwa ba ta amsa kaza da kaza. Saโad da ta iso za tฤ yi kamar wata ce dabam.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ฺููขูุทูุง ู
ูุณู ุซูููฐูู ยซุบูุง ู
ูุงุชูุฑู ููููฐุฑููุงูุจููุงูููู
ู ุชููู ุฐูููุง ููุฑููููู ุฏููุงูู ุชููู ุชูู
ูุจููู ุนููููู ุทูููุชูุ ุบูู
ูุง ูููู ุซููููุงูุ ฺููขูุทูุง ู
ูุชู ุงููุจูููุฏู ููุซูููฐ ฺููขูุทูุงุยป ุณูุนูุฏูู ุชู ุงููุณููุงู ุณููู ุชูููููู ููู
ูุฑู ุนูุชู ููุชู ู
ูุซูููฐุซูููฐ ุฏูุจูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce wa Ahija, โGa matar Yerobowam tana zuwa don ta tambaye ka abin da zai faru da ษanta, gama ษan yana ciwo. To, da haka za ka amsa mata, gama sa'ad da ta zo, za ta nuna kamar ita wata mace ce dabam.โ