1 Kings 14:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka saโad da Ahiya ya ji motsin sawunta a ฦofa, sai ya ce, โKi shigo, matar Yerobowam. Me ya sa kike yi kamar wata ce dabam? An aiko ni wurinki da labari marar daษi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏู ุงูููููู ููุฌู ู
ููุงฺูููู ุชูุงููุงููุฑูุชู ููุงูููู ุฏูุชูููููฐ ุดูุบู ฺงููุงฺูขูุ ุณูููููุซูููฐ ยซููุดูุบููุงูุ ู
ูุงุชูุฑู ููููฐุฑููุงูุจููุงูููู
ูุ ู
ูููฐููุณูุง ููููููฐูู ููู
ูุฑู ููููฐ ููุชู ุซูููฐ ุฏูุจูู
ูุ ุบูู
ูุง ุงููููุจูุงูู ุณฺูงููุงู ู
ููู ูููููู ุงูููู ุจูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Ahija ya ji motsin takawarta a bakin ฦofa, sai ya ce mata, โKi shigo, matar Yerobowam, me ya sa kike yi kamar ke wata ce dabam? Gama an umarce ni in faษa miki labari marar daษi.