1 Kings 14:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na yage mulki daga gidan Dawuda na ba da shi gare ka, amma ba ka zama kamar bawana Dawuda wanda ya kiyaye umarnaina ya kuma bi ni da dukan zuciyarsa, yana yin abin da yake daidai kaษai a idanuna ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููู
ู ุซูุฑูููฐ ุฑูุจููู ู
ููููู ุฏูุบู ุบูุฏููู ุฏูุงููุฏู ููุจูุงููุ ุนูู
ููุง ุฏูููุฏูููููุ ุจููููู ุชฺูขููู ููู
ูุฑู ุฏูุงููุฏู ุจูุงููููุจูุ ุฏูุงููุฏู ูููู ุจูููููู ุฏู ุนูู
ูุฑูููููููุ ููููู
ู ุจูููู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุ ูููู ุนูููููุชู ุงููุจูููุฏู ูููู ุฏูููุฏููู ุงููุนูุฏููุงููู ููุทูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na yage mulki daga gidan Dawuda na ba ka, duk da haka ba ka zama kamar bawana Dawuda ba, wanda ya kiyaye umarnaina, ya bi ni da zuciya ษaya, yana yin abin da yake daidai a gare ni.