1 Kings 15:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya yi mulki a Urushalima shekara arba’in da ɗaya. Sunan mahaifiya mahaifiyarsa, Ma’aka ne ’yar Abisalom.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِ مُلْكِ شٜىٰكَرَا أَرْبَعِنْ دَ طَيَ؞ سُونَنْ كَكَرْسَ مَعَكَ نٜىٰ یَرْ أَبِشَلُوامْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi shekara arba'in da ɗaya yana sarauta a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Ma'aka, 'yar Absalom, wato kakarsa.