1 Kings 15:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Asa ya yi abin da yake daidai a gaban Ubangiji, kamar yadda kakansa Dawuda ya yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุณู ูููู ูููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏููู ุงููุนูุฏููุงูู ููููููููฐูู ุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููุณู ุฏูุงููุฏู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Asa kuwa ya aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji kamar yadda kakansa, Dawuda, ya yi.