1 Kings 15:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya kuma yi mulki a Urushalima shekara uku. Sunan mahaifiyarsa Ma’aka ne, ’yar Abisalom.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِ مُلْكِ شٜىٰكَرَا عُكُ أَ عُرُوشَلِيمَ؞ سُونَنْ مَامَرْسَ مَعَكَ، یَرْ أَبِشَلُوامْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi mulki shekara uku a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Ma'aka, 'yar Absalom, wato kakarsa.