1 Kings 15:23 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da sauran ayyukan mulkin Asa, dukan nasarorinsa, dukan abin da ya yi, da kuma biranen da ya gina, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda. A tsufansa, sai ฦ™afafunsa suka kamu da cuta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุณูŽ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ู…ูู„ู’ูƒูู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ุฏูŽ ุจูุฑูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺ ูŽุฑูŽุŒ ุณูู†ูŽ ุงู”ูŽุฑูุจููˆุซูœู‰ูฐ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ุชูŽุงุฑููŠุญูู†ู’ ุณูŽุฑูŽุงูƒูู†ูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุงู”ูŽฺŸููˆฺขูŽุฑู’ุณูŽ ุซููŠูˆูุงู†ู’ ฺงูŽฺขูŽุง ูŠูŽูƒูŽุงู…ูŽุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran dukan ayyukan Asa, da dukan ฦ™arfinsa, da dukan abin da ya yi, da garuruwan da ya gina, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuza. Amma da ya tsufa, sai ya sami ciwo a ฦ™afafunsa.