1 Kings 15:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi mugunta a gaban Ubangiji, yana tafiya a hanyoyin mahaifinsa da kuma cikin zunubinsa, wanda ya sa Israโila suka yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุง ุงููุนูุฏููุงูู ููููููููฐูู ุ ูููู ุชฺูขููู ุงูู ุญูููููุฑู ููููููุณู ููู
ู ุซููููู ุฐููููุจููู ุฏู ููููููุณู ููุณูุง ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi wa Ubangiji zunubi kamar yadda tsohonsa ya yi, ya kuma sa Isra'ila su yi zunubi.