1 Kings 15:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba’asha ya kashe Nadab a shekara ta uku ta Asa sarkin Yahuda, ya kuma gāje shi a matsayin sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَعَشَ يَكَشٜىٰ نَدَبْ أَ شٜىٰكَرَا تَ عُكُ تَمُلْكٍ أَسَ أَ يَهُودَ؞ تَهَكَ يَهَوْ كُجٜىٰرَرْ مُلْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka Ba'asha ya kashe Nadab a shekara ta uku ta sarautar Asa, Sarkin Yahuza, ya kuwa ci sarautar a maimakonsa.