1 Kings 15:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji, yana tafiya a hanyoyin Yerobowam da kuma cikin zunubinsa, wanda ya sa Israโila suka yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุง ุงููุนูุฏููุงูู ููููููููฐูู ุ ูููู ุชฺูขููู ุงูู ุญูููููุฑู ููููฐุฑููุงูุจููุงูููู
ูุ ููู
ู ุซููููู ุฐููููุจููู ุฏู ููููฐุฑููุงูุจููุงูููู
ู ููุณูุง ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aikata zunubi a gaban Ubangiji. Ya bi hanyar Yerobowam da zunubin da ya sa mutanen Isra'ila su yi.