1 Kings 15:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, saboda Dawuda Ubangiji Allahnsa ya ba shi fitila a Urushalima ta wurin ta da wani da ya gฤje shi, ta wurinsa kuma Urushalima ta yi ฦarfi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏูููููุ ุณูุจููุงูุฏู ุฏูุงููุฏูุ ููููููููฐูู ุงูููููู ููุณู ููุจูุง ุดู ุทูุง ููุฐูู
ู ฺขูุชูููุฑู ู
ููููู ุฏูุงููุฏู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ู ููู
ู ููุชูุจููุชูุฑู ุฏู ููุณูููุซูููฐููุฑู ุนูุฑููุดููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma duk da haka, saboda Dawuda, Ubangiji Allahnsa ya ba shi fitila a Urushalima da ya sa ษansa ya gฤje shi, ya kuma kafa Urushalima,