1 Kings 16:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zimri ya shiga, ya buge shi ya kashe a shekara ta ashirin da bakwai na Asa sarkin Yahuda. Sa’an nan ya gāje shi a matsayin sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ظِمْرِ كُوَ يَشِغُواْ يَبُغِ عٜىٰلَ يَكَشٜىٰشِ؞ تَهَكَ يَهَوْ كُجٜىٰرَرْ مُلْكِ؞ وَنَّنْ يَڢَرُ نٜىٰ أَ شٜىٰكَرَا عَشِرِنْ دَ بَݣَويْ تَمُلْكٍ سَرْكِے أَسَ نَ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai Zimri ya shiga gidan, ya buge shi ya kashe shi. Wannan ya faru a shekara ta ashirin da bakwai ta sarautar Asa, Sarkin Yahuza.