1 Kings 16:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nan da nan sai ya fara mulki ya kuwa zauna a kujerar sarauta, ya kashe dukan iyalin Ba’asha. Bai bar namiji guda ɗaya ba, ko dangi, ko aboki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ ظِمْرِ يَذَمَ سَرْكِے، سَيْ نَنْ دَنَنْ يَكَكَّشٜىٰ دُكَنْ غِدَنْ بَعَشَ؞ بَيْ كُوَ بَرْ كُواْ مَظَا طَيَ ثِكِنْ دَنْ‌غِ نَكُسَ نَغِدَنْ بَعَشَ كُواْ أَبُواْكَنْسَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Zimri ya zama sarki, nan da nan sai ya kashe dukan mutanen gidan Ba'asha, bai bar masa wani namiji, ko dangi, ko aboki ba.