1 Kings 16:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka Zimri ya hallaka dukan iyalin Ba’asha, bisa ga maganar da Ubangiji ya yi game da Ba’asha ta wurin annabi Yehu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ ظِمْرِ يَكَشٜىٰ دُكَنْ غِدَنْ بَعَشَ، بِسَغَ مَغَنَرْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَيِ عَكَنْ بَعَشَ تَبَاكِنْ أَنَّبِے يٜىٰهُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka Zimri ya hallaka gidan Ba'asha bisa ga maganar da Ubangiji ya faɗa a kansa ta bakin annabi Yehu.