1 Kings 16:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Omri da dukan Isra’ilawa suka janye daga Gibbeton, suka yi wa Tirza kwanto.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ عُوامْرِ دَ دُكَنْ سُواْجُواْجِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَتَاشِ دَغَ غِبّٜىٰتُوانْ سُكَ كٜىٰوَيٜىٰ تِرْظَ دُواْمِنْ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Omri kuwa ya tashi daga Gibbeton tare da dukan Isra'ila, suka kai wa Tirza yaƙi.