1 Kings 16:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan ya faru saboda zunuban da ya yi, ya yi mugunta a gaban Ubangiji ya kuma yi tafiya a hanyoyin Yerobowam da kuma cikin zunubin da Yerobowam ya yi da ya sa Israโila suka yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ููููุณูููุซูููฐ ุญููู ุณูุจููุงูุฏู ุฐูููุจูููุฏู ูููู ุฏู ู
ูุบูููุชูุงุฑูุฏู ููุนูููููุชู ุงููุนูุฏููุงูู ููููููููฐูู ุ ููุฏูู ูููู ุชฺูขููู ุงูู ุญูููููุฑู ููููฐุฑููุงูุจููุงูููู
ู ุฏู ููู
ู ุฐููููุจูููุณู ููููุฏู ููุณูุง ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan ya faru saboda zunuban da ya aikata, ya yi mugun abu a gaban Ubangiji, ya bi hanyar Yerobowam da zunubinsa da ya aikata, har ya sa Isra'ilawa su yi zunubi.