1 Kings 16:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya saya tudun Samariya daga Shemer, a bakin talentin biyu na azurfa, ya kuma gina birni a kan tudun, ya kira shi Samariya, bayan Shemer, sunan mai tudun a dฤ.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุณููู ุชูุฏููู ุณูู
ูุฑููู ุฏูุบู ุดูููฐู
ูููฐุฑู ุนููููู ุงููุธูุฑฺูขูุง ุฏูุจูู ุดูุฏูุ ุนููุงู
ูุฑู ูููู ุบููู ุนูุชูุฏูููุ ููููู
ู ุบูููุง ุจูุฑููู ุนูููููุ ุณูุนููู ููุณูุง ููุจูุฑููููู ุณูููู ุณูู
ูุฑูููุ ุฏููุงูู
ููู ุชูููุงููุง ุฏู ุดูููฐู
ูููฐุฑู ููููุฏู ููุณูููุฑู ู
ูุณู ุฏู ุชูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya sayi tudun Samariya daga Shemer a bakin azurfa dubu shida (6,000), a wurin Shemer, ya kuwa yi gini a kan tudun, ya sa masa suna Samariya saboda sunan Shemer mai tudun.