1 Kings 16:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Omri ya yi mugunta a gaban Ubangiji, ya kuma yi zunubi fiye da dukan waɗanda suka kasance kafin shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عُوامْرِ يَعَيْكَتَ مُغُنْتَا أَعِدُوانْ يَهْوٜىٰهْ ڢِيٜىٰدَ كُواْوَنٜىٰ مُتُمِنْدَ يَتَٻَ مُلْكِ كَاڢِنْ شِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Omri kuwa ya aikata mugunta a gaban Ubangiji fiye da dukan waɗanda suka riga shi.