1 Kings 16:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da sauran ayyukan mulkin Omri, abin da ya yi, da kuma abubuwan da ya yi, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููุฑููู ุงููููููููู ุฏู ุนููุงู
ูุฑู ูููู ุฏู ุฅูููููุงูู ู
ูููููููุฏู ูููููููุ ุณููู ุงููุฑูุจููุซูููฐ ุนูุซููููู ููุชฺููขููู ุชูุงุฑููุญููู ุณูุฑูุงูููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan da Omri ya yi, da kama-karyar da ya yi, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.