1 Kings 16:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Omri ya huta tare da kakanninsa, aka kuma binne shi a Samariya. Sai Ahab ya gāje shi a matsayin sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عُوامْرِ يَكُواْمَ غَ كَاكَنِّنْسَ، عَكَ بِنّٜىٰشِ أَ سَمَرِيَ؞ سَيْ طَنْسَ أَهَبْ يَغَاجٜىٰشِ يَذَمَ سَرْكِے؞ ﴿شٜىٰكَرَا 874-853 كَاڢِنْ حَيْڢُوَرْ عِيسَىٰ ﴾
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Omri kuwa ya rasu, aka binne shi a Samariya. Ɗansa Ahab ya gāji sarautarsa.