1 Kings 16:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Karnuka za su cinye waษ—anda suke na Baโ€™asha da suka mutu a birni, tsuntsaye kuma za su cinye waษ—anda suka mutu a jeji.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒู’ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฏูŽุบูŽ ุบูุฏูŽู†ู’ูƒูŽ ุฏูŽ ูŠูŽู…ูุชู ุซููƒูู†ู’ ุจูุฑู’ู†ูุŒ ูƒูŽุฑู’ู†ููƒูŽ ุฐูŽุงุณู ุซูู†ู’ูŠูœู‰ูฐุดูุž ุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ู†ูŽุงูƒูŽ ุฏูŽ ูŠูŽู…ูุชู ุงู”ูŽุฏูŽุงุฌู ูƒููˆูŽุŒ ฺŸูู†ู’ฺŸูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุณูŽุฑูŽุฑูู†ู’ ุณูŽู…ูŽ ุฐูŽุงุณู ุซูู†ู’ูŠูœู‰ูฐุดูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk mutumin da yake naka da zai mutu a cikin birni, karnuka ne za su cinye shi. Wanda kuma ya mutu a saura, tsuntsaye ne za su cinye shi.โ€