1 Kings 17:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sai ya tafi Zarefat. Sa’ad da ya isa ƙofar gari, sai ga wata gwauruwa tana tattara ’yan itace. Sai ya kira ta, ya ce, “Ki kawo mini ɗan ruwa a tulu don in sha.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ حَكَ يَتَاشِ يَتَڢِے ظَرٜىٰڢَتْ؞ دَ يَ إِسُواْ ڧُواْڢَرْ بِرْنِنْ، سَيْ يَتَرَرْ دَ وَتَ مَثٜىٰنْ دَ مِجِنْتَ يَمُتُ تَنَ نٜىٰمَنْ إِتَاثٜىٰنْ دَڢُوَ؞ سَيْ يَثٜىٰ مَتَ «كِكَٰوُاْ مِنِ ضُوَ عَݣُوڢْ إِنْ شَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya tashi, ya tafi Zarefat. Sa'ad da ya isa ƙofar garin, sai ga wata wadda mijinta ya rasu tana tattara itace. Sai ya kira ta, ya ce, “Ki kawo mini ɗan ruwa in sha.”