1 Kings 17:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama abin da Ubangiji, Allah na Isra’ila ya ce, ‘Tulun garin ba zai ƙare ba, kwalabar man kuma ba zai bushe ba sai ranar da Ubangiji ya bayar da ruwan sama a ƙasar.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا غَ أَبِنْدَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ يَثٜىٰ، ‹تُكُنْيَرْ بَذَاتَ رَسَ غَرِبَ، تُلُنْ كُمَ بَذَيْ بُوشٜىٰ بَ، سَيْ رَانَرْ دَنِے يَهْوٜىٰهْ نَا عَيْكُواْ دَ ضُوً سَمَ عَڧَسَرْ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama Ubangiji Allah na Isra'ila ya ce, ‘Garin da yake a tukunyarki ba zai ƙare ba, man da yake a kurtunki kuma ba zai ƙare ba, sai ran da Ubangiji ya sa aka yi ruwan sama a ƙasar.’ ”