1 Kings 17:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ta tafi, ta yi yadda Iliya ya faɗa mata. Saboda haka aka kasance da abinci kowace rana wa Iliya da kuma don macen da iyalinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَثٜىٰنْ كُوَ تَجٜىٰ تَيِ دُكَنْ أَبِنْدَ إِلْيَاسُ يَڢَطَا مَتَ؞ سَيْ شِے دَ مَثٜىٰنْ دَ غِدَنْتَ دُكَ سُكَ كَسَنْثٜىٰ دَ عَبِنْثِ نَݣُونَكِے دَيَوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta tafi, ta yi yadda Iliya ya ce, dukansu kuwa suka sami isasshen abinci har kwanaki da yawa.