1 Kings 17:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ta ce wa Iliya, โMutumin Allah, yaya haka? Ka zo ne domin ka nuna wa Allah zunubaina, ka kuma jawo mutuwar ษana?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูุง ุซูููฐ ูู ุงููููููุงุณู ยซู
ูุชูู
ููู ุงูููููู ุ ูููู ููุงูู ู
ููู ุญูููุ ููุงุฐููุงู ููููฐ ุฏููุงูู
ููู ููุณูุง ููููููููฐูู ููุชููู ุฏู ุฐูููุจูููููุ ููููู
ู ุฌููฐููุงู ู
ูุชูููุฑู ููุฑููุงูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai macen ta ce wa Iliya, โMe ya haษa ni da kai, ya mutumin Allah? Ka zo don ka nuna wa Allah zunubina, ka zama sanadin mutuwar ษana?โ