1 Kings 17:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan ya yi kuka ga Ubangiji ya ce, โYa Ubangiji Allahna, don me ka kawo wannan masifa a kan gwauruwan nan? Kai ka ce in zauna tare da ita, ga shi yanzu ษanta ya mutu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุจููุทูููฐ ุจูุงูู ูููู ุงููุฏููุนู ูููู ุซูููฐูู ยซููุง ููููููููฐูู ุงูููููู ููุงุ ุฏููุงููู
ูููฐ ูููููฐููุงู ููููููู ู
ูุณฺููขู ุนููููู ู
ูุซูููฐูููููุ ูููู ููุซูููฐ ุงูููู ุฐููููู ุชูุฑูููฐุฏู ุนูุชูุ ููู
ู ุบูุงุดู ููููุฐู ููููุดูููฐ ููุฑููุงููุชู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya yi addu'a da gaske ga Ubangiji, ya ce, โYa Ubangiji Allahna, don me ka kawo wa gwauruwan nan da nake zaune wurinta masifa, ka aukar wa ษanta da ajali?โ